Sheikh Ibrahim khalil yayi wannan wajabi ne a wajen walimar yaye dalibai to a cikin wannan maudu’i ne malam ya kawo abubuwan da mace tafi so a duniya wanda wannan karatu ne ba harka wasa bace ku dauki wannan darasi.
“Akwai wani furofesa yana magana akan saduwa duk wani abu a duniya bai kai saduwa a gurinta ba a aure ba, duk wani abu , mace abu biyu ne tafi so a yabata a koɗata a guzata a sadu da ita. kuma rashin saduwa yana taɓa ƙwaƙwalwa su yana taɓa tunaninsu yana taɓa dabi’arsu kuma yana sa su ciwo sai anyi musu operation.
“ciwon mara saboda maniyinsu, sunfi maza sha’awa wani lokaci idan maniyinsu yazo ya maƙale a mara sai an musu operation , Shiyasa wani lokaci kake ganin suna wani abu kamar hauka, ba hauka bace mostuwa ce.
Malam ya kara da cewa kaga idan sun kusa haila sha’awar su na da karfi, in ta kama haila sha’awar su na da karfi.wani lokacin ma idan suna haila kuma idan ta haihu zata kara sha’awa wahibi ne mutane ku kula idan abinda furofesa ya fada yanayi na abun nan.”
Ga bidiyon karin bayyanin nan.
No comments:
Post a Comment