Bidiyon Jaruma Jamila Nagudu Tare Da Yaronta Suna Rungumar Juna. Ya Dauki Hankula Tare Da Jan Cece Ku Ce.
Jaruma Jamila Dai Babbar Jaruma Ce Data Shahara A Masana’antar KannyWood, Domin Jarumar Tana Daya Daga Cikin Wacce Masana’antar Ke Alfahari Da Ita, Jarumar Tana Daya Daga Cikin Jarumai Da Ba.a Fiya Jin Bakinsu Ko Jawo Cece Kuce Kamar Yadda Wasu Jaruman Ke Jawowa Ba.
A Wannan Karon Dai Jarumar Na Shan Suka. Kan Yadda Take Yawan Yin Bidiyoyi Tana Mannewa Tare Da Rungumar Yaronta Mai Suna (Mus’ab) Hakan Na Yawan Jawo Mata Surutai Musanman Ma A Shafin Tiktok. Inda Ake Yawan Ganinsu Da Yaron Nata Suna Live Video.
Sai Dai Jarumar Ranta Na Yawan Baci Idan Taji Ana Sukarta Kan Wannan Lamari, Yayin Da Wasu Kuma Ke Ganin Babu Wani Aibu Kan Abun Da Takeyi. Tunda Danta Ne Na Cikinta.
Ga Bidiyon Nata Da Yaron Nata.
No comments:
Post a Comment