SANARWA! SANARWA! In Sha Allah, Gobe Juma’at 25 August, da misalin 8:30 da dare, Zamu Saki Tallar Shirin #LABARINA SEASON 7 a tashar @sairamoviestv dake kan YouTube. Allah yasa mu fita kunyar masu kallo 🤲 #labarinaseries #labarina
SANARWA! SANARWA! In Sha Allah, Gobe Juma’at 25 August, da misalin 8:30 da dare, Kalli cikakken video 👇👇😊
No comments:
Post a Comment