Breaking

Quote of the day

Quote of the Day

Pages

Search here

Saturday, 26 August 2023

WATCH VIDEO: LABARINA Season 7 Official Trailer

Bayan daukar dogon lokaci akan shirin mai dogon zango wato labarina zango na bakwai 7 wanda mutane sun damu suna jirar ranar da za’a dawo haska wannan kayattacen shirin shine mai bada umurin Wannan fim ya fitar da sanarwa ranar da za’a fitar da talla wannan shiri da kuma rana da za’a fara haska.

Jawabin darakta Aminu saira kenan akan labarina season 7.

“Jama’a assalamu alaikum mai magana aminu saira Muhammad daraktan shirin din Labarina ina yiwa maau kallon wannan shiri albishir da cewa in sha Allahu ranar juma’a mai zuwa 25 ga wannan wata na August 2023 zamu saki tallar labarina a YouTube channel dinmu mai suna saira movies.


Sa’a nan kuma in Allah ya yarda farkon wata mai zuwa takwas 8 ga watan Satumba kenan zamu dawo da haska muku shi a wuraren da munka saba YouTube channel dinmu karfe takwas da 8:30 ranar juma’a da karfe 9 na dare tashar Arewa 24 .

Muna baku hakuri da jinkiri da anka samu muna alfahari da ku Wasallamu alaikum warahamatullah.”

Zaku iya tallar labarina season 7 a nan kuma zaku iya Downloading.




No comments:

Post a Comment